Subscribe Us

Dj Ab - Gangan

Now adays people like to talk trash (yeah)
Buge su da gangan
On my feet but they wanna see me crash (yeah)
Buge su da gangan
Treat these girls on my body like rash (ohh)
Buge su da gangan (drag)
Burn all these haters to ash (ohh)

Buga masu gangan
Buga masu gangan (toh wayyo)
Buga masu gangan
Bub buga masu gangan
Buga masu gangan
Bub buga ta da gangan (kai kai)
Rangana masu gangan
Bub buga masu gangan

Buga suji karar gangan
Am the boss gangan gangan
Toh... bub bubuga masu gangan
Su girgiza wandon
Gangan ce ta fasa randan
Karshen action... Van Damme
Am the shit (pour)
Toh nine Kunfu Pandan

Ni na kama hanya wasu yanzu suke lodi
Nama mota na wheels cause I got balls (rodi)
Gani nan gani nan shigowa garin ku so be ready
For those that got beef zanzo da tsarabar breadi
What took you hours only took me half a minute
Best believe me when I say it's a minute
Ba tsafi bane, I was born with it
Rhymes sun shiga right
Now we step up in the spirit
When am doll, am brielient
Haters dey vigilante
Samun iri na sai sau daya in a millennium
Unless you got billions
Unless you got millions
Nobody is ever gonna care about your opinion
What is mine is mine, ni bana musanya
I rap till Iike Bad man ba maganar sanya
Kayi fess kayi datti kauce daga hanya (matsa)
Take you out kamar kayan shanya

Ku buga... Buga masu gangan (toh wayyo)
Ku buga... Buga masu gangan
Bub buga masu gangan
Ku buga... Buga masu gangan
Ehh... ga yaro dan babar sa
Rangana masu gangan
Bub buga masu gangan

Liktan Hip Hop buga gangan
Yan mata mu basu muna yangan
Ga Range G, Porch ko G Wagon
Ke ki dau gaba daya shagon (ba tsoro)
Danfillo kora su da sandan
Na cinye beef saura gandan
Cikin oganni ma nine ogan
Wallahi Hip Hop need me like an Organ(organ)
Toh New day, new money (minti)
Mota na baka kuma tasha tinti
Girls calling me a kowane minti
Cause my pocket is heavy kamar buhun cementi
Sun shaga cause am everywhere like oxygen
Am so important saboda ni aka kunna Gen
Da munje shows a motan haya
Yanzu sai a PGs we going higher
Inayi da ilimi
Now everybody is feeling me
And the feeling is feeling me
What I got is infinity
This is preserious
When I said am serious
Am poor working to the fans
So fast and am furious... be gone
In 60secs before I let go of my cage of range was my gun
Wait a minute am on stage I dont need a gun just get me a pen and a page

Ku buga... Buga masu gangan (toh wayyo)
Ku buga... Buga masu gangan
Bub buga masu gangan
Ku buga... Buga masu gangan
Ehh... ga yaro dan babar sa
Rangana masu gangan
Bub buga masu gangan

Ahh... Ga gangan
Ga kalangun, Ga ni
Tooh Me yarake
Ku buga!
Woooo