ClassiQ - Anfara

Yo! Anfara
Gudu ake when the boy fara
Classiq sun jimu sun sara
See I have done it before kuma zan kara
Ba ihu, ba kara
We disturbing the peace to ku kai kara
J Town K Town har Kwara
Shoutout to my fans daku nake gadara,
No one bother don’t dada
Ai ko hard ma yasan i go harder
Back to another
Kuma anytime muka shigo gari everybody gather
Shawty feeling me
Yaro ga swagu ga ilimi
am a godzilla
Microphone killer
Am shining ko a duhu bana buqatar fitila
wallahi!

Anfara
Kai!!! Ji mana Anfara
Anfara
Kai!!! Ji mana Anfara
Anfara
Kai!!! Ji mana Anfara
Anfara
Kai!!! Ji mana Anfara
Anfara
Kai!!! Ji mana Anfara
Anfara
Kai!!! Ji mana Anfara
Anfara
Kai!!! Ji mana Anfara
Anfara
Kai!!! Ji mana Anfara

Yo!! Me kasa su kasa
Suma sunso suyi amma sun kasa
Kai bani hanya ka matsa
Malam da zafina nake ina tafasa
Na sama na sama na kasa na kasa
Am making these haters cry nine Albasa
Breaking this records na pasa!
Karamin yaro amma suna ce mini Yes sir
Yo!!! Ci gaba da gashi
Ranar da na mutu za ayi rashi
Ina abun yake sai nace gashi
In zanyi zanyi classiq baya fashi
Ko ba haka ba Sarah
Eh ni na rera
Waka so sexy kamar Emma Nyrah
Toh!!! Why the hell you think am rapping my nigga wallahi ina neman naira!!!!

Anfara
Kai!!! Ji mana Anfara
Anfara
Kai!!! Ji mana Anfara
Anfara
Kai!!! Ji mana Anfara
Anfara
Kai!!! Ji mana Anfara
Anfara
Kai!!! Ji mana Anfara
Anfara
Kai!!! Ji mana Anfara
Anfara
Kai!!! Ji mana Anfara
Anfara
Kai!!! Ji mana Anfara

Walahi tallahi ka kashesu
duka ma nigga
Walahi tallahi ka kashesu
duka ma nigga
Finesse
2000 forever
Ai mun gaya muku
Yeah!!! We here!!!
We not going nowhere
Arewa mafia
Anfara!!!