Morell - Aure

Ehuu
Morell
Nagode
Yarinya dan gata na son ki
Gatan yan gata na son ki
Yarinyah ha haa
Dan gata na son ki
Gatan yan gata...

Yaya na zo na gan kanwar ka
Ya ce dan gata shigo da takalman ka
Ai ganin ka gidan mu ni ko nayi murna
Bara akira habiba dai tazo mu dan tautauna
Ai dai anso tayi aure dole
Ita kuma tace sai dai kai dole (Ehh)
Yaya maza ka je ka kawo goron gida na
Yaya ka je ka kawo goron gida na

Haba Yarinya zo mu je
Aure da ni da ke
Tunda Allah ya bani ke
Girl I go marry you today today
Aure Yarinya zo mu je
Allah ya ba ni ke
Aure da ni da ke
Aure...

Allah ne ya hada ba mai rabawa
Allah ne ya hada ba mai rabawa
Aiye nanaye aure a dinga yaba wa
Ai ni godiya nake
A jihar soyayya nan muke
Duk matan dunya kin buge
Yarinya lale bala baleya
Sarauniya da lullubi
Kuma ga goshin walkiya ta ke
For the rain I'll be your umbrella
Umbrella ela ela
O yarinya zo matso kusa give me love
O yarinya zo kusa I go give you love
O yarinya zo matso kusa give me love
O yarinya zo kusa I go give you love

Haba Yarinya zo mu je
Aure da ni da ke
Tunda Allah ya bani ke
Girl I go marry you today today
Aure Yarinya zo mu je
Allah ya ba ni ke
Aure da ni da ke
Aure...

Kai Ka Kai Kai Ka Kai
Kai Ka Kai Kai Ka Kai
Allah ne ya hada ba mai rabawa
Allah ne ya hada ba mai rabawa
Nagode Nagode