Subscribe Us

Queen ZeeShaq - My King ft Billy'O

You are my King
Am your queen
Zo gareeeni
I love so much
You are my heart
You are my life
Nayi Alqawar
Ba zana gujeba

You can't read the expression in my eyes
But my lips cannot say what i feel... am yes
How can i reveal my feeling on face
Bani da amsa.
Farin ciki nake ako da yaushe in na ganka
Zan dariya da zarar naji an kira sunanka
Ka bani love da gaskiya domin na baka
Ba zan sauya ba.
Sonka ya fiye min zuma a harshe
Domin ka zani dau takkobi na lashe
Ko za'a kayni maliya ace in kwashe
Ba zana guje ba

You are my King
Am your queen
Zo gareeeni
I love so much
You are my heart
You are my life
Nayi Alqawar
Ba zana gujeba

Soyayya mai dadi shine ka so a so ka
Na toshe kunnuwa bani jin Aybi'n ka
Nayi damara I will fight da dukka Makiyan ka
Ba zan fasa ba

You are my King
Am your queen
Zo gareeeni
I love so much
You are my heart
You are my life
Nayi Alqawar
Ba zana gujeba