Subscribe Us

B.O.C - Knock Knock

[Door Knocked]
Assalamu Alaikum
Ji Mana,Ku Tsaya Guys!

Plateau,Delta,Adamawa In Shigo?
Akwa Ibom,Enugu,Nasarawa In Shigo?
Abia,Bayelsa,Anambra In Shigo?
Yea,Where You From?
Daga Bauchi Na Fito
Abuja,Kaduna,Benue In Shigo?
Niger,Kogi,Yobe In Shigo?
Jigawa,Kebbi,Gombe In Shigo?
Yea,Where You From?
Daga Bauchi Na Fito

Assalamu Alaikum,My People Open The Door
Here I Come With The Kind Of Words Never Been Spoken Before
Allow Me To Feel At Home Kamar Airport Wa Jirage
Sai Kowa Ya San Ni Kamar Typhoid A Gidaje
Bude,Kar Ku Rufe Don Allah
Masallaci A Kan Gina Ta Ne Don Sallah
Masafa Don Tsafi,Chochi Don Sujada
(Dare Ya Yi) Ina Da Tochi,Zo Mu Zaga
Wai Ina Kwaikwayon Jude? Haba Am I A Bugger?
I'll Never Eat From Love Portion,Baby Try A Maga
I Mean I Will Never Live Under Somebody's Spell
I'm Too Deep,Jama'a Neme Ni Kasa Da Hell
For I'm Your Guest,Ku Mini Kayar Kalace
The Rest Suna Manni Ne Bayan Adashe
Ni Da Gayu Na Ne A Ke Kira C.B.N
Them Ladies Love To Ping Us Ko Da Ba Mu BBM

Cross River,Edo,Borno In Shigo?
Rivers,Sokoto,Ondo In Shigo?
Osun,Ogun,Oyo In Shigo?
Yea,Where You From?
Daga Bauchi Na Fito
Abuja,Kaduna,Benue In Shigo?
Niger,Kogi,Yobe In Shigo?
Jigawa,Kebbi,Gombe In Shigo?
Yea,Where You From?
Daga Bauchi Na Fito

Toh,Shigo Mana!
Toh Barin Saka Kayar Ado Na
In Ci Gaye Kafin Ku Nuna Mini Gado Na
I Love You All, Duk Da Wadanda Ba Su So Na
Because The Land Is Green Har Ga Wadanda Ba Su Noma
Ah! So It's Your Own Choice To Make
You Wanna Sound Different? It's Your Own Voice To Shake
If You Don't Sound Good,It's Your Own Noise To Hate
If Your Legacy Is Cool,It's Your Own Boys To Rate
Open The Door For Me,Na Tsani Tsayawa A Tsarari
If Cash Is Not Involved Ina Adawa Da Gararin
I'm Going In Chan Ciki Gaba Da Parlour
To Draw With My Pen Vividly Sama Da Lalo
Yauki,Auki,Baiti,Loudly
Sauti,Laushi,Aiki,Proudly
No Vex Bros,Ai Kwarya Aka Ba Ka Riko
Ga Sako Daga Dan Aikan Ubangiji Mai Iko

Abuja,Kaduna,Benue In Shigo?
Niger,Kogi,Yobe In Shigo?
Jigawa,Kebbi,Gombe In Shigo?
Yea,Where You From?
Daga Bauchi Na Fito
Abuja,Kaduna,Benue In Shigo?
Niger,Kogi,Yobe In Shigo?
Jigawa,Kebbi,Gombe In Shigo?
Yea,Where You From?
Daga Bauchi Na Fito

Knock Knock! Ban Taba Shiga Ai Sai Na Kwankwasa
Ni Barawo Ne Da Zan Ga Sakata In Lankwasa?
Tab Din,In Je Garin Leke Ta Katanga....
...Wani Ya Je Ya Harbe Ni Da Bindiga A Banza
Gwamma In Biyo Ta Kofa A Ce Mini 'Ba Shiga'
I'm The First To Do This Thing,Ko Adamu Na Riga
Miyetti Allah,Yau Ga Ni A Ruga
So,No No No,Ka Da Ku Ba Ni Ruwa
Shigo Da Fura Ku Mana Damu,Ku Bamu Namu
Allah Ya Nufe Mu Da Shi Ai Dole Za Mu Samu
I'm The Diamond In The Dirt,Arziki A Juji
Open Your Eyes To See Kan Dare Ya Yi Wa Duji
I'm Just Dreaming,Amma In Har Na Bude Ido...
...Wadanda Su Ke Bi Na Bashi Sai Sun Mini Ciko
Kuli-Kuli Wa Waye? Ai Mun Daina Jiko
Mun Tsere An Kama Su Don Sun Raina Riko

Imo,Ekiti,Kwara In Shigo?
Kano,Katsina,Taraba In Shigo?
Ebonyi,Lagos,Zamfara In Shigo?
Yea,Where You From
Daga Bauchi Na Fito

ESKAY What It Do? We Don Did It Again You Know What I'm Saying
My Man CRAZIE BLESS,MASK' P In The Building
I See You FLAIR
TALLY What It Do?
DJ ENYHOW My Man,It's How We Do It On A Steady You Know What I'm Saying
Na Gama!