B.O.C - Nimbus Cloud

No English!

I'm Like A 'Life Time' Inmate, My Whole Life Depend On The Pen
A Doctor Overlooking Doctrines Attending To Men
It's Unhealthy For The Sick Not To Do Medicine
So Y'all Gotta Take It Slow, Hope You Do Benelin
But Under Prescription, Not Abusive Overdose
It's All Love, Beyonce Still Buying Hova Rose
I Didn't Come To Shoot, Just Watch How The Banger Goes
This Beat Have Lost For One's Mercy, Arsene Wenger Knows
I'll Strangle Whores If Anybody Stone Amber Rose
The Show Is Quite Enjoyable Though With A Stranded Host
He' Just One Of Those Who Hails From The Clan Of Those....
Whom 'Hip Hop' Is A Fugitive In Their Land, Timaya Knows
Peace Surpases Religion, Check My Bio Though
Hoping On Endorsements For The Green, Got My Eye On Glo
Nimbus Cloud About To Make It Rain, All White On Snow
I'll Keep Feeling Sought Of I'm Loosing It Till Scion Blow

In Na Dau Gwafa Harbin Tsuntsayen Nan Na Ke, Ni Mayen Saiti Ne
Na Karantu Sosai Kamar Ni Gayen KD Ne
Yin Bayanai Da Batsa Mara Tsarin Baiti Ne
Duma Abinci Mai Zafi Ai Karin Aiki Ne
Kursayin Su Babu Balance, Ramin Waiji Ne
Tauraron Nan Dole Ya Haskaka Ko Kun Rufe Idanun Ku Don An Samo Ni Daga Marin Gardi Ne
Koya Naka Salon, Kofan Layi Laifi Ne
Da Tsarin Maluki, Tambayi Dabo Da Mouky....
Kalle-Kalle Ta Fi Dadi In Dare Ta Yi Wa Duji
Zuba Flows, Kwando Na Matukar Alfahari Da Huji
Ko A Jar Kasa Ina Bala'i, Ku Bani Suzuki....
Don In Kai Ku In Da Baiwa Na Za Ta Haihu
Sanin Gaibu Sai Allah, Ai Za Mu Kai Su
Sa'in Da Na Gwada, Ya Yi Baki Da Ya Taba....
Zaki, Amma Da Shagwaba....
Domin Mu Zai Lafa

Hakane!
Kada Yin Sake Ta Kai Ga Rasa Rai A Cikin Rayuwa Gare Ku
Haba, Haka? Eh!
Ubangiji Ne Zai Sa Ku Tara Arzikin,
Arzikin, Arzikin, Arzikin

Ai Za Su So Mu Don Barca Da Ball Ta Fi O2
Tarihi Na Nan Dauke Da Shaida In Ka Ki Yanzu
Kunun Zakin Nan Ta Ki Ta Tsinke, Ina Tsiron Ku?
Yanke Hukunci A Komai, Ni Ne Alkalin Kotu
Nawa Shawarin, Ka Huta In Ka Gaji
Nawa Malamin, Addu'a, Babu Gadali
Sai Dai Abun Da Zai Kyauta' Wa Al'uma
In Ba Wahala Ba Me Na Hawa Kan 'Fa' Da Darduma?
Mai Yawan Kai Kara Shi Ne Ya Ke Bauta Wa Hukuma
Yanzu Kam Dai Ba Na Tunanin Yin Waka Da Pasuma
Ga Mawaka Kacha Kacha A Garin Bauchi Da ArtKin
In An Zo Ta Gaban Goshi Da Haushi A Askin
Idan Muka Jure Sai Ya Ba Wa Fuskan Mu Tsari
Ko Mun Zamo Anbaliya Za Mu Sa Butan Mu Layi
Don Ko Babu Ruwan Sama Mu Yi Wa Shukan Mu Bayi
Mun Girma Wa Cin Tuwo Gaya, Miyar Kukan Mu Ta Yi

See No Amount Of Killer Words Can Ever Make A Dead Sentence
Could It Be That The Days Of Real Hip Hop Behead Kennis?
Ever Since I Was Born I Never Wanted To Be A Chemist
Or A Pharmacist Like Dr. SID Who's Truly A Dentist
All I Wanted To Do Was To Study And Be A Physicist,
Play Football, But Here Am I Been A Lyricist
'Cause It's Beneficial To Realise What Your Destiny Is
Evident Or No Evidence, I Been The Judge Of This Court Declare That The Case Is Dismissed
Though I Know The World Is A Beast And My Race Is Biscuit
How Real Is That Sound With A Sound Of Rape In His Skit?
I'm Dinosauric, Ain't No Single Ape In This Kid
I'm Just A Little Bit Evolved Than A King Kong
So Powerful But Never Got Involved In Anything Wrong
So That I Can Go Farther Like A Son Who's Cheering Up His Father
Up Vince Carter!

Hakane!
Kada Yin Sake Ta Kai Ga Rasa Rai A Cikin Rayuwa Gare Ku
Haba, Haka? Eh!
Ubangiji Ne Zai Sa Ku Tara Arzikin,
Arzikin, Arzikin, Arzikin

Ji Mana, Ku Tsaya Guys!
Uhm! C Man, Na Ce Ba? Ko Kana Da Abun Fada Ne Kafun Mu Rufe Taron?
(C Man: Yea, Let Me Play On This Outro A Little...**Plays Piano Till The Song Fade Out**)