Deezell - Baruwanmu ft B.O.C, Dj Ab, Morell, Kheengz & ClassiQ

Sunana Deezell
Haters, Haters, Haters
Babu ruwanmu da Haters

Maraba da zuwa arewa, Muna kawo wutan da ba me kashewa
Ana ta wulla guba muna chafewa, Nikan ma tin asuba na bar labewa
Dan in kasa... In tsarewa duk jama'a
In sake batun fara'a, In dake a gun sana'a
In ware da sun shagala
Bebe ma ya fada kowa ya ji bare akun magana
Ga Sir Abubakar waye yake cewa tafawa balewa sun makara
This is not Rap, this is speech
Who is that laughing at we
Babu ruwanmu mutum ya daga yatse sa musa acid ya ci (ci)
Hommy i'm scartring, Mopping your gathering
Only the prodigy (only)
What ever the booing was never a glory... Its spairless

Toh karfi taci garu ya danne, Waya isa ya ja mini layi
Garuna cen ne, Ana tare in gudu in basu ratar me

Su baba ne
Dashin Allah kainuwa
We're not friends in baka da kannuwa
Masu sauraro na a dare da rana
Ina tare daku kamar inuwa
I shake the croud ba hannuwa
Inda za'a aramin kunnuwa
Mara baki yasa idanuwa and watch me hang rappers like zannuwa
Nasa specs meaning no respect
Looking Spectacular
Come out with bright colours
Thats why am getting popular
An tara shegu kamar gidanarayu
Cos all of the gayu in here are mayu
Ga Kheengz, Morell, Ni, Deezell
Toh ya za'ayi beat dinnan ma ta rayu
Simple muke living rayuwar mu
In makiyan sun karu karuwar mu
Ko bomb bai fasa taruwar mu
We flow shaa... Ehh Baruwanmu.
Da Haters, Dole muyi bouncing Haters
Tauraron gani nan na fito fans nata nuna ni kamar Gate Pass.

Ina ruwan mu da haters
More about my opinions
Steady making my papers
Breaking records no Guinness
Money talks my nigga ba'a jin ka
Hulana Albashin ka
Ain't you class bana ajin ka
Faranawa iyakacin ka
Speech it up in Hausa
All them niggas say its foreign
Never liking am steady balling
Like Steff Colins I stay aspiring
Try to copy they say its boring
Killing shows and I payed for it
But Deezell u make like one M.I like calling on you made for it

Yan adawa ina suke
Gashi jiki na marmari
Stay in the game making nice games
Toh Ali yasan Ali
Toh basu da amfani
Come play in this rap game, Kana cin benci you on a reserve kamar dabbobi a Yankari

Ina ruwan mu da haters
Babu ruwan mu da haters
Ina ruwan mu da haters
Babu ruwan mu da haters
Ina ruwan mu da haters
Babu ruwan mu da haters
Babu ruwan mu da haters
Babu ruwan mu da haters

Steady on the run, Trying to make my paper
Steady on the run, Ohh I will see you later
Steady on the run, am trying to make my paper
Steady on the run, am steady on the run(yeah)

Mutumina ka hade shi fa
Kana ganin Deezell wannan ba
Yana da... Wannan yaro problem ne
Ka gane ko ya hadasu gaba daya ya shigo

Kun san me?
Baruwanmu da any of this haters wallahi kida kawai nefa
Muna kakkashewa muna faffashewa yana dawowa mun barsu a nesa
Mallan toto bamu neman naira
See me rolling with Emma Naira
Come I make it rain dollars, Mallan sai kaje ka nemi naira
Aljihuna malam da zurfi kaje ka tambaya aljihu da nauyi
Wallahi your story is groupie am telling you wai komi natafa da laushi
Now everybody know who we daga lagos zuwa bauchi
Baruwanmu da talauci
Baruwanmu da ha'inci
See I dont do what you trying to do
Saving rocks in designer boots
Catch... Catch me in a Lambo nida Gambo da Salamatu (salamatu)
Arewa Hip Hop mune the rest of you back off
I made the haters put thier handa together kamar za'a sa nasu handcuffs

Mune Yan Tarar Aradu,They cant Fly To The Venue Baruwan Mu Da Karo
Roko na Suke Captain Ka Temaka Qarpe pashewa Yake Idan Na Daka.
Hold up Malan Yada Haka Kanata Kallona Mena Maka.
Am telling You Duk Wanda Yacema Am Not the Best Kawai Hauka Ya Manna Maka.
Kuma Kapinsu Ankare Zamu Kankare Ko cikin Dare Naka Nakane
I can't Shout Bani Kukan Kare.
Killing It Wudil To Danbare.
Ga Zaqi Gareni Sha Zumami Step in The Place With A Sexy Mommy.
Killing The Beat Koba Makami.
ArewaMafia That's the Army.

Your Girlfriend is Calling, Am Steady Ignoring
Your lifestyle Is Boring, You Sleeping And Snoring
Haba Se Sukace Sarki We thirsty (Kai thirsty)
Toh MC A raba musu Pepsi.

Ina ruwan mu da haters
Babu ruwan mu da haters
Ina ruwan mu da haters
Babu ruwan mu da haters
Ina ruwan mu da haters
Babu ruwan mu da haters
Babu ruwan mu da haters
Babu ruwan mu da haters

Steady on the run, Trying to make my paper
Steady on the run, Ohh I will see you later
Steady on the run, am trying to make my paper
Steady on the run, am steady on the run oooo (yeah)