B.O.C - Tazo

Yea!
Zama Kawai Na Ke Na Shakatawa
Na Yi Sab Sab Kuma Ba Adawa
Juyawa Na Sai Na Ji Wani Murya
Kasa Kadan Kaman An Fade Ta Cikin Kunya
Wai "Ta Zo Ta Ba Ka Ne....
....Gaban Da Bayan Duk Naka Ne"
Oh, What's Her Name?
-Sunan Ta Rashida!
How Old Is She?
-Ta Na Da Shekara Shashida!
16 Years? A'a Ta Mun Karama
Ga Ta Da Son Cin Kayan Kwalama
Daga Baya Na Zo Na Chanza Ra'ayi
Ashe Maden Duk Wa Ni Aka Yi
Toh Mu Dan Zaga Mana
Wasikar Lag Boy? Yaga Mana
My Thoughts About Sweet 16 ....
....Is The Reason Why I Dropped Down This 16

(Humming!!!)
Ta Zo Ta Ba Ka Ne,Oh Yea (4x)
Ta Zo Ta Ba Ka Ne

Was At The Bar With 'Em Boys Taking Shots On Shots
Then She Came Looking Fly In That 'Bum Short' Plus....
....She Got Something To Tell Me, Yes Of Course
But These Girls I Just Don't Trust
And She Is The Type Of Girl That I Dream About
Sweet Attractive Curves Got Me Thinking Loud
Oops! A Friend Told Me That She Came For Me
She Came Straight And Told Me Please Sing For Me
But I Knew That She Came For Something Bigger Than That
So I Gave Her Something Real, Deeper Than Rap
Mind Blowing, Pictures Of 9/11
Then I Realised She Was Born In Ninety Seven
Looking At My Time, It Was After Seven
She Told Me That She'll Be Leaving By Past Eleven
I've Been Busy Staring At Her Attractive Stuffs
She Came To Give It To Me And That's What's Up!

(Humming!!!)
Ta Zo Ta Ba Ka Ne,Oh Yea (4x)
Ta Zo Ta Ba Ka Ne

What!
Though Death Is The Only Surest Means Of Survival
But This Samson Don't Wanna Be Into Delilah....
....'Cause This Lady Wanna Barb My Dreadlocks
Really Crazy And That's My Bed Bugs
Ta Manne Mun Ne Matuka Sai Ka Ce Kuran Karfe Da Kusa
I No Dey Yan Mess, Nuna Mun Wanda Ya San Harse Da Tusa
Kokuwa Farse Da Duka
Zazzabin Ne?
-Ta Warke Ka Huta
Ok!
Na Zo Ne Fa Don Mu Roke
Ki Je Gida Domin Ki Choke
Amma Fa Za Mu Dan Kai Gobe
Oh Yea!
Zan Karba Da Kyau
In Ciro Bindiga In Harba Da Kyau
Tsintuwa Ga Abunda Ta Ke Nema
Ka Ce Me Ma?

Ta Zo Ta Ba Ka Ne
(Humming!!!)
Ta Zo Ta Ba Ka Ne,Oh Yea (4x)
Ta Zo Ta Ba Ka Ne