DJ AB - Gani

Yes...
Zan Fara Ne Da Accapella
Musical Legend, Hausa Version Of Fela
Ga Chicks Suna Ta Faman Bina Kamar Jela
Because The Boy Is Fly Balbela
Yeah
And My Team Is Full Of Big Boys
Na Fada Sunji... Yes, I Garra Big Voice
The Star Am Who they Looking Way Up To
If You Ain't From Up Here, Then You Never Know What We Up To

Gani Nan Gani Nan Gani Nan
Gani Nan Gani Nan (Kai)
Gani Nan Gani Nan Gani Nan
Gani Nan Gani Nan (Toh)
Gani Nan Gani Nan Gani Nan
Gani Nan Gani Nan (Word)
Gani Nan Gani Nan Gani Nan
Gani Nan Gani Nan
Kaduna Gani, Katsina Gani
Niger Gani, Jigawa Gani
Adamawa Gani
‘Yan Nasarawa Gani
Naji Ance Kuna Nema Na To Gani

I’ve Gat Lines Kamar Tafin Hannu
Inna Fara Jero Su Sai Kaji Karar Tafin Hannu
[Hands Clapping]
Dj Abba Every Hit It’s For Fans
But Reason Why Nike Yawo Da Bouncers It’s For Defence
Saboda Tsaro, Ba Don Tsoro Ba
Don Akwai Wadanda A Gida Basu Samu Horo Ba
Ba’ayi In Bani
Ban Jira Sai An Bani
In Aka Bari Na Karbi Mic Din Anbani
Ana Feeling A.B, Don A.B Baya Feeling
An Sanni Da Rike Fans Kamar Ceiling
I Know A Way Off
Making The Hustle Pay Off
When You Work, Just Never Take Single Day Off
Ba Biro Da Ka Suke
Idanuwan Ma Kar Suke
Am ma That Lyrical Ninja, You Can Call Me Sasuke
Haters Ina Suke
Nace Ina Suke
Sun Ganni Sun Kasa Magana Say it ina Suke

Gani Nan Gani Nan Gani Nan
Gani Nan Gani Nan (Kai)
Gani Nan Gani Nan Gani Nan
Gani Nan Gani Nan (Toh)
Gani Nan Gani Nan Gani Nan
Gani Nan Gani Nan (Word)
Gani Nan Gani Nan Gani Nan
Gani Nan Gani Nan
Abuja Gani, Maiduguri Gani
Kano Gani, Sokoto Gani
Jos Gani, Lagos Gani
Naji Ance Kuna Nema Na To Gani

Rappers Na Compliance
Dan Na Karanci Science
Kai Na Kawo Wuta Like Some Electrical Appliance
Chicks Sun Mutu Mun Day Cos I am a Brainbox
The Only Time We Get Here, When Making A Coin Toss
am Charismatic
Haters Are Dramatic
Ya Zama Dole In Healer Fans Dina That Are Asmatic
Simple, Ba Ruwana Da ‘Yan Iska
Kamar Pimples, Zan Fashe Masu A Fuska
Cos Even When Am Not Around My Music Circulate
In Kuka Tsaya Saurarona Zan Iya Saku Late
Cos I Sound Immaculate
Flows Din Is Accurate
And I Pray For The Kind Of Money Only GOD Can Calculate
am Above You, Rumfa
You're Short Like My Temper
Wrapper... Am On Your Girl Kamar Atampa
Rubutuna Zai Fito Koda Ban Pressing Biro
Na Ma Beat Dinnan Kacha-Kacha Kamar Yaro A Dressing Mirror

Gani Nan Gani Nan Gani Nan
Gani Nan Gani Nan (Kai)
Gani Nan Gani Nan Gani Nan
Gani Nan Gani Nan (Toh)
Gani Nan Gani Nan Gani Nan
Gani Nan Gani Nan (Word)
Gani Nan Gani Nan Gani Nan
Gani Nan Gani Nan
Kwara Gani, Taraba Gani
Bauchi Gani, Kogi Gani
Yobe Gani, Gombe Gani
Naji Ance Kuna Nema Na To Gani

Hahaha... Ni Naku Ne
Interligentle Man
Am Here... Ina Nan
Ba Inda Zani
Ok Eh...
Su Baba Ne Ehh