Subscribe Us

ClassiQ - Gudu ft M.I Abaga

Wayyo! Itz classiq
Wai wai wai
Arewa mafia
Classiq wayyo!
MI. Ehh

Jimana kaii
Jimana kaii
Yaa kai

Sunata bige bige
Sunata shige shige
Sunkasa muka tsallake
Yaran zaki wane rake
Yan matan Na leke leke
Amman mu baamu dauke dauke
Toh
Haba baby cool down mana aii ina sane da ke
Muna bugu Suna gudu
Muna bugu Suna gudu
Muna bugu Suna gudu
Muna haaba gudu
Suna kaii gudu

Toh munaa bugu suna gudu
Ikon Allah ne no b vour
Flows soft heavy waallahy yana faasa mour
Nafaso ri hawatta tudu
Arewa gabbas har kudu
Bawani Kano har germany
The boy the boy is hot like Maru ru
Basu da ganewa ahh
Micon na pies munata zanewa ahh
computation nata karewa
Babu irin mafian nan ah Arewa
Bani da flows sikri sunata zamewa sunata fadi
kasa muna sharewa masa kal jama'a sunata barewa
Kamar sir tafawa balewa muna taa balewa Ehh.

Sunata bige bige
Sunata shige shige
Sunkasa muka tsallake
Yaran zaki wane rake
Yan matan Na leke leke
Amman mu baamu dauke dauke
Toh
Haba baby cool down mana aii ina sane da ke
Muna bugu Suna gudu
Muna bugu Suna gudu
Muna buguSuna gudu
Muna haaba gudu
Suna kaii gudu

Classiq gaskiya is difficult because Hausa na bai nuna sosai bah,
amma hakan zan ce tundaa wannan golee
suna gudu kamar kura yaga
kuskule koh kuskule yaga kare
Muna kashesu daga lagos zuwaa Cyprus harma a cikin maye
Kukasa akasa fiskanna
Akan kowane abinda suka shaa
O my God muna porse muna pause bana rush baruwan mu daa lose
Shout out to my nuggur classiq
kallesu rappers mune magani mtsssw manta
da su sai warin baki da karam bani ahhh!!

Sunata bige bige
Sunata shige shige
Sunkasa muka tsallake
Yaran zaki wane rake
Yan matan Na leke leke
Amman mu baamu dauke dauke
Toh
Haba baby cool down mana aii ina sane da ke
Muna bugu Suna gudu
Muna bugu Suna gudu
Muna bugu Suna gudu
Muna haaba gudu
Suna kaii gudu

Classiq and MI abaga back with the banger aii dole kujimu
Nobody father them father kufito sai kubimu ahh (Your father)
Kai idan suka ganmu suna ihuu Ahhhh
Always dropping the track aii munki mu gaji

Shaaaaaaaahh!

Sunata bige bige
Sunata shige shige
Sun kasa muka tsallake
Yaran zaki wani rake
Yan matan na leke leke
Amman mu bamu dauke dauke
Haba baby cool down mana aii ina sane da ke

Sunata bige bige
Suna ta shige shige
Yan matan na leke leke