Subscribe Us

ClassiQ - Juya

Wayyo!
ClassiQ
Pull up in a beamer
(Pull up in a beamer mana)
Sai na hango Halima
(sai na hango Halima)
Nace mata roll with a winner
Zo in kaki to dinner
Juya!
Baby juya
Juya... Juya

Ai... tooh
Downtown Daga can kasa (can kasa)
Ni da Jaga muka dan fasa (dan fasa)
Captain sama dan kasa (dan kasa)
Dole su bude in na kwankwasa (kwankwasa)
Toh...
Down to earth kamar Jan kasa (jan kasa)
Baby matso nan ki lankwasa (ki lankwasa)
Naji garin dadin yana can kasa (can kasa)
Haka aka gayamun a lam6asa (a lam6asa)
Yoh !
Kanawan dabo what to do?
Birnin kebbi you know how we do
Abuja, Kaduna when you the sauti wannan kwankwaso do the scooby doo

Toh Ai duk chilling is kamatable
Gamu mun faso cikin convertible
Yan matan namu ma very portable
Ai Wallahi the blessing is uncountable.

Pull up in a beamer
(Pull up in a beamer mana)
Sai na hango Halima
(sai na hango Halima)
Nace mata roll with a winner
Zo in kaki to dinner
Juya!
Baby juya
Juya... Juya

Toh!
Ana wata ga wata
Haskakawa muke like farin wata (screep)
Sharp shooter
So shorter
Gayun nan basu kaimu ba ko quarter
Naji kunada zafi but we are hotter
Always on track ai ni ban bata
Toh kusha water
Arewa rap buga mun it’s like bredin da ba butter
kawai in totality
Your abun nan is causing calamity
And the way that you are twisting it go down wallahi baby ba ruwa ki da gravity

Toh Ai duk chilling is kamatable
Gamu mun faso cikin convertible
Yan matan namu ma very portable
Ai Wallahi the blessing is uncountable.

Pull up in a beamer
(Pull up in a beamer mana)
Sai na hango Halima
(sai na hango Halima)
Nace mata roll with a winner
Zo in kaki to dinner
Juya!
Baby juya
Juya... Juya
Nace mata juya
Haka haka haka
Juya... juya
Juya!