Subscribe Us

Header Ads

YNS - Cypher (2019)

Jiggie
Lil Prince baby
Dj Ab ne
heh heh heh heh
Its a killer by Dj Ab

Yor gashi check out nayi sabuwa
Like 2 days back cikin kasuwa
I come jam her chikin wani taruwa
Yanzu gashi tamun kamun kamun kaguwa
Yar fara gata doguwa
Har ta kaini na gaida su tsohuwa
Wallahi nikam na samu karbuwa
E dy happen hakan na faruwa

Kai...
Baba wannan yarinyar na santa
Ita ce kwanaki nace ina son ta
Haba dai kar kuce muna kun manta
Tabbas inada hoton ta ka ganta

Mazaa
Kace an samu clash
Jiya muka jame da ita a wani bash
Zata mun transfer wai in bata cash
Yanzu ina kiranta tana gaya mun trash

Mu munsan irin wannan abun an saba
Mace bata ce ma wash baka ansa ba
Haka wata ta barka waje cikin sanyi
Kaash... Ka sake ji anyi

Omo... This one na new yawa
Har kunsa naji ciki na na juyawa
Dan gyara singlet dinka na nunawa
Share wannan abu nake tunawa
Ni 50K na kashe mata ran monday
Bata son mu hadu sai monday monday
kan ta fito sai na dinga kira tun sunday
Ta shanya ni she no care whether sun dey

Wai tsaya, ka taba mata dinki ko
Wata bakar jallabiya da indigo
Tana yawan forming Nicky ko
Amma dodo wajen cin girki ko

Kashe nidai na shiga cikin haulai
Kuut... jabbalai
Har na fara tunani iyali(kashe wuta)
Dole ma in canza layi

E be like say tana sin ta hada mu Royal Rumble
Yes am a lion... King of the jungle
Tasa rayuwana tana ta tumble
Ina ta ganin abubuwa double double

Yanzu dai tunda abu kam ya kwape
Duka ta muna shirme kuma ta sape
Ta gudu ta mana halin mbape
Muje ganin ta tare sai muga wa zata zabe

Babaa... Kasa mun bakin ciki
Gashi cikin mu nine bakin ciki
Yallabai ne za a kawo... kaban chicken

Banayi kuma rabani da sumbuka
Inna ganta zagi zani kunduma
Salon inje ta buga mani gudduma
Can taje transformer ta runguma

Yanzu kenan kudade na sunbi ruwa
Tasa ni wahala kamar dan garuwa
Ni... Bazance komai ba
Dan zafi ban shafa komai ba

Ohk now
Yanzu dai game is over
Ba wani rufa rufa ba wani cover
Na bata Mercedes naba kanin ta Rover
Kai... am out of this, Komai is over

Kai Alhaji
Munsan motocin gidan ku
Amma bari in barku kuji da kanku
Dan naji jiki
Na kaita yawa naje biki

Taka kafan
Haaa baaaa...
Ku taka kafa
Yeee huuuu...
Taka kafa
Aha Ahaa Aha
Sai ku harba kafa