B.O.C - Kai ft Dj Ab

Ji Mana, Ku Tsaya Guys!

Yea!
In Har Ka San Messi A Kwallon Kafa Kam Toh Dan Uwa Waye Cabaye?
Babu Jini A Jikin Mu, ####### Mu Ke Da Burin Sa Maye Ya Waye
Bamu Cin Credit Sai 'A', Mai Murna Wa Pass Ne Ya Haye A Taye
Lafiyan Shi Kalau, He Ain't Underground Knot, Ya Bare Gyada Ne
Don Mai Suttura Ba Ya Sare Wa Gaye
Wai Ba Su Jin Hausa, Ka Share Hala Ne
Rap Da Hausa Da Sauki Amma Yin Ta Da Kyau Sai Wane Da Wane
What Do You Think I'm Feeding You For? Don Ku Bar Fada A Kan Abinci Ne
Dakata Mallam, Ai Kuturun Gurgu Ba Ya Dinki, Eh!
Yea, Ya Za A Yi Ka Ci Dinya Lokacin Dinkim?
See I Lead, Eyelid, Ina Da Tozali Birjib
Your Momma She Witch, She Fly? I'm A Wizard
Your Momma She Dish, She Fry? I'm A Gizzard
You Nod When It's North Lizard

Kai, Kai, Kai, Ka Kai Kai
Na Kai, Kai Kai, Na Kai Kai
Kai, Kai, Kai, Ka Kai Kai
Na Kai, Kai Kai, Na Kai Kai
'Yan Matan Su....Muna Kai
We're On Top....Muna Kai.
If Na Money....Muna Kai
Do What We Like 'Cause Muna Kai
Kai!
Kai, Kai, Kai, Ka Kai Kai
Na Kai, Kai Kai, Na Kai Kai

Yea, Ok, Su Baba Ne!
A Bude Mun Kofa Ko In Bankade
Komai Ya Shigo Hanya Na Zan Kade
Ba Wani Shege Sai Ni Kadai
'Yan Mata Na Shafa Ni Kamar 'Man Kade'
Na Isa, Na Kai Har Na Zankade
Ba Yau Na Fara Ba, Ai An Dade
Toh, Na Hadu, Na Hade, Na Ciza 'Yan Mata Har Zan Hadiye
I'm Sick! Amma Takawa Na Lafiya
So Many Pussies After Me, Ga Ni Da Sauri Kamar Gaffiya
Toh, Lyrical Mafia Mai Harshen Damo Da Kafiya
In Ka Kuskura Ka Danna Mun Play Toh Ni Ne Har Safiya
Catch Me Balling With B.O.C
'Yan Mata Mun Sassa Musu O.C
They're Tripping, Suna Ta Son Samun Shiga But Sai Sun Sa Y.O.M.C
Mu Muna Kukan Zaki,Su Suna Kukan Shanu
Electric Transformer,Babu Mai Taba Mu!!!

Kai, Kai, Kai, Ka Kai Kai
Na Kai, Kai Kai, Na Kai Kai
Kai, Kai, Kai, Ka Kai Kai
Na Kai, Kai Kai, Na Kai Kai
'Yan Matan Su....Muna Kai
We're On Top....Muna Kai.
If Na Money....Muna Kai
Do What We Like 'Cause Muna Kai
Kai!
Kai, Kai, Kai, Ka Kai Kai
Na Kai, Kai Kai, Na Kai Kai

Rosary Da Charbi Duk A Wuya Na, It's Peace Nigga
I Got A Bigger Dream Than A Catholic Nun Who Wanna Kiss Jigga
This Solar System In Polar Region Is Cold Evicting
Your Molar's Eating The Cola Itching To Mold A Victim
Don Gaskiya Na Da Daci Har Ma Ya Dan Fi Na Goro
I'm Giving You Thrill, I'm A Thriller, Video Na Kab Horror
Mark Of The Zoro
Ba Na Shiri Da Duk Wani Mai Tsoro
Domin Tasoyi Mu Ke Ci Tun Kafin Su Fara Roro
B.O.C And DJ AB; Stereo, Mun Yi Biyu Wa Mono...
Ba A Yayin Raski
...I'm A Rasta Man, Ba Na Bukatar Aski
Don Dada Na A Kai Na Ya Ke Kuma Muna Kai
Kamar Kluivert Da Cin Kwallon Gware Dole Mu Sa Kai

Kai, Kai, Kai, Ka Kai Kai
Na Kai, Kai Kai, Na Kai Kai
Kai,Kai,Kai,Ka Kai Kai
Na Kai, Kai Kai, Na Kai Kai
'Yan Matan Su....Muna Kai
We're On Top....Muna Kai.
If Na Money....Muna Kai
Do What We Like 'Cause Muna Kai
Kai!
Kai, Kai, Kai, Ka Kai Kai
Na Kai, Kai Kai, Na Kai Kai