Subscribe Us

Header Ads

B.O.C - Gari Da Nika ft. Idreal

What!
Split Personality!!
Idreal, B.O.C
No English Baby!!!

I Grind So Hard Kamar Gari Da Nika
Gari Da Nika, Gari Da Nika
I Grind So Hard Kamar Gari Da Nika
Gari Da Nika, Ai Gari Na Nika
I Grind So Hard Kamar Gari Da Nika
Gari Da Nika, Gari Da Nika
I Grind So Hard Kamar Gari Da Nika
Gari Da Nika, Ai Gari Na Nika

Bari In Gaya Ma, A Dare Fa Bana Barci
Got My Eyes On The Cake Don In Yanki Nawa Fannin
Gari Nake Nikawa, Sauran Suna Ta Barji
Tryna Get Papers, Don Dole CBN Su San Ni
On A Mission To Save The Game Up Wane Mai Gina Banki
So I Gotta Grind Meals Don In Barza(za) Chanji
Turning Dreams To Reality, Zahirin Mafarki
You No Dey Talk Money, You No Be Wajibi Ga Manci
Ai In Baka Sani Ba Success Ta Na Kira Na
Say She's In Love With The Boy,Soyayyar Ma Ba Iyaka
Shi Ya Sa Kan Kaba Na Ke, Don Fa Ban Jiran Jira Ba
Staying Faithful To The Truth Wane Wani Ibada
Dictating Like A Soldier, Ni Fa Dai Ban Siyasa
Just Tryna Do Me, Suka Ce Ban Iya Ba
Rap C.E.O, Ni Ne Mai Biya Na
Now I Got Me On The Picture, Picasa!

I Grind So Hard Kamar Gari Da Nika
Gari Da Nika, Gari Da Nika
I Grind So Hard Kamar Gari Da Nika
Gari Da Nika, Ai Gari Na Nika
I Grind So Hard Kamar Gari Da Nika
Gari Da Nika, Gari Da Nika
I Grind So Hard Kamar Gari Da Nika
Gari Da Nika, Ai Gari Na Nika

What!
See, I'm Steady On The Grind Kamar Dutsen Markade
Rashin Iyawa Ne Ya Kawo Tushen Tankade
Gotta Kill Poverty, Har Da Mushen Zan Kade
I'm 9/11 History, Ko Na Rushe Zan Dade
A Kai Na Sarki Suleiman Ya Yi Anabci
Daga 'C' Zuwa Gumza,Har Dukan Currency
Don Inna Tace Mun Da Gaye Mara Ko Tasi.....
....Matukar Hulda Da Mafi Kwazon 'Yan Dako Ya Fi
Irin Gidan Su Ne Miya Bai Wa Tuwo Lami
Gidan Mai Kin Wuya Kuwa Highest A Jido Yadi
Ai Matashi Bai Taba Wa Gado Fadi
Lafazi Ne Kadai Ya Iya Yi Wa Ado Tadi
I Grind So Hard, Laushin Ya Fi Na Alabo
Mune Zamu Ci Kyautayin Kab In Har Dai Da Rabo
I'm On My Grind, I Concentrate More On This Millstream
'Cause Having Nightmares In The Daytime Kill Dreams

I Grind So Hard Kamar Gari Da Nika
Gari Da Nika, Gari Da Nika
I Grind So Hard Kamar Gari Da Nika
Gari Da Nika, Ai Gari Na Nika
I Grind So Hard Kamar Gari Da Nika
Gari Da Nika, Gari Da Nika
I Grind So Hard Kamar Gari Da Nika
Gari Da Nika, Ai Gari Na Nika

'I' Is The Nigga, Mai Gari Da Nika
Dandano Nake Da Shi, Maggi Da Sugar
My Music Go Over Boarders Amma Bani Da Visa
Dem Ma Know 'I' Is Realer, Mai Tadi A Kida
Shi Ya Sa Kamar Injin Nika Is The Way That I Grind
This Na Zero Hours, Fasara 'Babu Time'
So When You Listen Close I Dey Speak No English
Split Personalities But They No Fit To
Distinguish

Ba Su Son Tuwon Dusa Sai Garin Semo Da Surfe
Here We Come Not To Make Them Hate The Rest, Ban Da Zunde
Grinding Coins For The Mill, Ga Sululluka A Inji
Tsohon Kurma Ya Tuba Daga Durkusa Wa Kin Ji...
...Da Muddun Ya Ga Manci Yana Ta Manni
Sai Ga Makaho Ya Gan Ni Ya Ce Wai Ai Ya San Ni
Neman Kudi Kawai Nake A Kowace Fanni
Aim At The Big Prize, Na Gaji Da Kashe Chanji

I Grind So Hard Kamar Gari Da Nika
Gari Da Nika, Gari Da Nika
I Grind So Hard Kamar Gari Da Nika
Gari Da Nika, Ai Gari Na Nika
I Grind So Hard Kamar Gari Da Nika
Gari Da Nika, Gari Da Nika
I Grind So Hard Kamar Gari Da Nika
Gari Da Nika, Ai Gari Na Nika