B.O.C - Harara ft Morell

Artist : B.O.C
Featured Artist: Idreal
Album: NoEnglish
Realeased: 2016

INTRO
[B.O.C] No English!
[Morell] Ihuuuu!
[B.O.C] Ya Dai Lafiya Kuwa Master?
[Morell] Gaskiya, Me It's Not Like I Have A Problem But, Ni It's The Way You Are Just Looking At Me... Ka Sa Mun Ido Ne Chairman
[B.O.C] Haba,Yi Hakuri Man.....Hahahahaha!!!
[Morell] Preh Eh!!!!
[B.O.C] Ku Tsaya Guys,Ku Tsaya Guys!
[Morell] Nagode!!!
[B.O.C] I Got Morell In The Building
[Morell] And I Got B.O.C,B.O.C!
[B.O.C] What! *Stop Staring At Me(2x)
[Morell] Mallam
[B.O.C] Stop Staring At Me(2x)
[Morell] Nah Mallam
[B.O.C] Stop Staring At Me(4x)
VERSE ONE [B.O.C]
*You Want Me To Die? Sai Ka Ce Rini
*My Blood Is Bitter,Madacin Jini
*Freemason A Kyauta Suke Gini
*Idan Haka Ne Wa Bauta Suke Ini
*Ba Riba,Ba Ceaser
*You Think You Ball Hard? Toh Ga FIFA
*Kuma Daga Na Ji Kida-Siffa Na Fa Takan Rikida....
*Daga Mutum Zuwa Aljani
*am Rich With The Flows? A Zuba A Gani
*I Make It Rain Fiye Da Damina
*Ga Tsantsi Wane Majina
*Shi Ya Sa Suke So Su Ci Mini Kaniya
*They Got Beef,Har Sun Sayo Saniya
*Toh Ni Sanukai Na Ke Kiwo
*Efrebo,You Go Wound Wo! Ciwo
*Domin Idan Har Na Taro Bulalu....
*Ko Manyan 'Yan Gym Ma Ba Su So Su Taru
*Be Happy,Never You Worry,Kar Ku Damu
*I Got A Clue Wanda Zai Sa Ku Ku Karu
*Akwai Ababen Da Ba Mai Muku Su
*In Ku Ka Koyi Yin Aiki Tukuru....
*Daya,Biyu,Uku,Hudu....
*Za Ku Haskaka Ko A Cikin Duhu
*Ai Kyashi Fadan Rago Ne
*Yabon Gwani Kuwa Gadan Tsaro Ne
*Kazan Da Allah Ya Nufa Da Chara...
*Zai Yi Nasara Ko Da An Masa Kara
*Homework Di Na Na Gama Tas Jiya
*It's Why I'm Fly,Sama Da Hasbiya
*Na Fi Karfin A Yi Mini Tarko
*And If You Try I'ma Sack You Bagco

 CHORUS [Morell]
*Wato Harara Na Ka Ke Yi?
-Lallai Ka Na Da Aiki
*See How You Wash These Girls
-Kai Mallam Ka Iya Wanki
-Wallahi
*Harara Na Ka Ke Yi?
-Lallai Ka Na Da Aiki
*If You No Get Money
-Zo Mana Ka Bi Ni Banki
[B.O.C]
*Stop Staring At Me Mallam(4x)
[B.O.C + Morell] 
 *Stop Staring At Me Mallam(4x)

 VERSE TWO [Morell]
*Wait,Hold Up! Tsaya Ka Gani
*Yanzu Ka Fara Gani
*Yanzu Ka Testimony,Mu Mun Saba Gani
*Ka Yi Hankali Da Bakin Kifiya
*Kafun Kitso Ta Dawo Kisa
*Kafun Yaun Ka Ta Koma Jiya
*Kafun A Tara Ma Gajiya
*Look,Kafun Su Fara Biya....
*I Had To Put Some Work,I Disappeared
*I Met Morell And Now I Reappear
*And Now Da Ni Da Shi Muke Tafiya
*Kai Morell! Dan Gata Sun Gwada Danne Ni Sun Kasa
*Na Ce Mu Su Um Um Ah Ah
*Su Ka Ce Ta 'Nnai An Bar Ka
*Yeah! Ahab
*Ko Ma Me Ahab
*Za Ku Gwada,Ahab
*Ku Zo Ku Gwada,Ahab
*Yeah! Dole Su Gudu Ai
*Aiya! Ku Ce Mu Su Good Bye
*Anybody Try Me,Suicide
*I Carry The North From Both Side
*I'm A Singer But Give Me Any Rapper I'ma Kill Him
*There Your Girl Go Bang Bang To The Rhythm
*Yes I Go Hard,MotherF*** Your Feelings
*No You Can't Play With The Cards I'm Dealing,Nah
*Shege!
*Ba Wani Shegen Reggae
*Show Daya Ya Saya Mun Fage
*Flows Bullets Din AK
*Oh Yea! Ina Maidawa?
*Ya Je Ya Kira Maidala ....
*Tare!!! Su Kawo Mun Dollar
*Don Na Ba Wa Mai Bara
*Haba!

 CHORUS [Morell]
*Wato Harara Na Ka Ke Yi?
-Lallai Ka Na Da Aiki
*See How You Wash These Girls
-Kai Mallam Ka Iya Wanki
-Wallahi
*Harara Na Ka Ke Yi?
-Lallai Ka Na Da Aiki
*If You No Get Money
-Zo Mana Ka Bi Ni Banki
[B.O.C]
*Stop Staring At Me Mallam(4x)
[B.O.C + Morell] 
 *Stop Staring At Me Mallam(4x)

VERSE THREE [B.O.C]
*Yanayin Kawo Wutan Su Is Old School,'A Ci Fal Fal'
*No Be Hypo,Na Kan Sa Datti Ta Yi Kal Kal
*Safta Abun So,
*Chapter Barin Flows
*Without Me The Building Is Incomplete,Plaster Da Windows
*Ba Yin Mu Ba Ne A Ce Mu Na Bugle Su Na Feduwa
*Giwa Mu Ka Kama A Tarkon Mu Su Na Ta Fama Da Beguwa
*Lafazi Da Gadara,
*Darasi Wa Harara
*Abun Takaici Wa Mai Shagon Suttura Yau A Ka Yi Wa Tsirara
*Hat-Trick Na Ke Sha A Kowace Match,Ku Ba Ni Kwallo Na
*Even The Blind Be Feeling My Stuns Domin Suna Ta Kallo Na
*As You Can See I'm Visible To The Blind
*Yea I'm Gonna Be With You With Time
*But For Now I'm Chilling On Top,Na Dake Bisa Kwaloluwa
*I'm A Prof. In The Making Amma Ina Da Lokaci Wa Doluwa
*Dan Baiwa Ba Safi,I Give The Glory To Oluwa.
*Ba Na Taba Kasa Kunnuwa In Ji If The Story Is Kokuwa
*Daddawa Za Ku Ci,All They Gave To Mummy Was Doruwa

 CHORUS [Morell]
*Wato Harara Na Ka Ke Yi?
-Lallai Ka Na Da Aiki
*See How You Wash These Girls
-Kai Mallam Ka Iya Wanki
-Wallahi
*Harara Na Ka Ke Yi?
-Lallai Ka Na Da Aiki
*If You No Get Money
-Zo Mana Ka Bi Ni Banki
[B.O.C]
*Stop Staring At Me Mallam(4x)
[B.O.C + Morell] 
 *Stop Staring At Me Mallam(4x)