DJ AB - Totally

Su Baba Wannan Wankan Yamun
Ah Haba Da Gaske
Irin Toootally Nake Gaya Ma
Kace Yau Na Fito Neat Neat Kenan Yaro
Totally
Ha To To Yanzu Ka Gane Ne
Bari In Dan Maka Eh EH
Sai Kaje Ta Makaranta Sai Kai Ma Kadan Musu Eh
Irin Eh Eh Eh
Whats Happening

I've Got My Shoes And My Watch Like Totally
Gani All Black Irin Totally
Chicks Din Sun Faller Mun Totally
Don Subaba Ne Irin Totally
Towww Eh Irin Totally... (Neat Neat)
OH Ehhhh Eh Irin Totally ...
Oh Eh Irin Totally...
Subaba Ne Irin Totally...

Am Flow Properly
Am Good Vocally
Lyrical Murderer Zan Kashesu Orally
I Started Locally
Yanzun Am Globally
Irin Girman Da Ake Bani Ma Is Royally
Ama Big Time Player Catch Me Balling With Your Sis
Gashi Wajen Cin Goal Ni Bana Bukatan Assist (Toh Messi)
Iam The Reason Why Break-Up Exist
Cause Im That Type Of Men That No Woman Can Resist
Ku Zo Kuga Spitting
Style Din Ma Is Fitting
Iam That Kind Of Boss Wanda Ba'a Defeating
Ga Money Ga Cars Harda Gidan Mai
Shi Yasa Chicks Suke Bina Kaman Layin Mai
They Begging For More Saboda Flows Dina Is Pleasing
Irin Wannan Hit Din Kesa Haters Suyi Freezing
I Flow Steady, In Ina Zuba Bana Seizing
Don Aljihuna A Jike Suke Ko A Dry Season

I've Got My Shoes And My Watch Like Totally
Gani All Black Irin Totally
Chicks Din Sun Faller Mun Totally
Don Subaba Ne Irin Totally
Towww Eh Irin Totally... (Neat Neat)
OH Ehhhh Eh Irin Totally ...
Oh Eh Irin Totally...
Subaba Ne Irin Totally...

Ok Irin Totally
Nine totally
Ba Swag Bane Haka Nike Normally
Totally Irin Totally
Tsan-Tsan Iyawa Ne Ba Wani Sorcery
Look Dole Nayi Fuska Coz Nobody Knows What's Am Facing
All Over The Web Like SpiderMan Coz Am Amazing
Fanbase Nata Karfi Coz Due To The Kind Of Boast Some Reason
Im Building Me Myself Ban Jiran Wani FreeMason
Flows Nake Ta Faman Zazzagawa
Because Am Straight Outta Garin Zazzagawa
From K.D To Adamawa Zo Kaga Girmamawa
Yau Kano Gobe Jigawa Mu Gari Muke Jijjigawa
An Taru
Ana Jira Ta Faru
Wai In Ba'a Sa Masu A.B Zasu Sa Daru
Ba Dogon Labaru
Yaron Akwai Dabaru
Babyz Dina Farare Shi Ko Nashi Dum'baru

I've Got My Shoes And My Watch Like Totally
Gani All Black Irin Totally
Chicks Din Sun Faller Mun Totally
Don Subaba Ne Irin Totally
Towww Eh Irin Totally... (Neat Neat)
OH Ehhhh Eh Irin Totally ...
Oh Eh Irin Totally...
Subaba Ne Irin Totally...

Kai!
Special
Dan Bura ubaaa Normal
Ai Kai Baka San Normal Ba
To Normal Abinda Bature Yake Nufi Da Normal In Kaji Ance Normal Shine Ba Wani Abu Da Yake Damunka
Zakayi Safgoginka Neat Neat Neat Neat Neat
Yauwa
Its a Killer By Dj Ab