ClassiQ - Gargajiya

Gyara murya
Yauwa
Ah hah!
Mu je zuwa!

Jama'a maza da mata
Sarki ya gaishe ku
A takanda lafiya!
Gaya musu!

Inna kuke?
Arewa Inna kuke!?
Rawa agaban gada
Ga kalangu da yan Mata an hada
Ga guda da ganga a rangwada
Domin sautin zuwa take da lagwada
Toh mutuku mutuku... kai mutuku
Makida muna so kalangu ta bugu
Mutuku mutuku kai mutuku
Rikita musu gomnati mun musu coup
Mutuku mutuku kai mutuku
Makida muna so kalangu ta bugu
Mutuku mutuku kai mutuku
Rikita musu gomnati mun musu coup

Sabuwar criteria
Flows is sicker than malaria
Nan daga arewacin Nigeria
Opishin gomna har gaban seketariya
Har agaban seketariya
Ka ji dadin duniya
Ki ji dadin duniya
Allah ya sa mu gama lafiya
Toh! Ku ji dadin duniya

ClassiQ!
Haha! Toh duk gayen nan, ba mai burge ni (dukan su)
Number one spot ba mai tuge ni (wallahi babu)
Ok, toh ai nayi sungani
Steady kadan rapping nike like burgali
Dan liti... VIP
Babban Kifi... MVP
Ai da mun taka ba TP
Yanzu mu chicks ke daurawa a kan DP
Ga amariya ga ango
Wallahi ango kyaukyauwa na hango
An sha ado mun saka anko
Inna yan adawa in sa musu Rambo
Amarya da ango
Wallahi ango kyaukyauwa na hango
An sha ado mun saka anko
Inna yan adawa in sa musu Rambo

Sabuwar criteria
Flows is sicker than malaria
Nan daga arewacin Nigeria
Opishin gomna har gaban seketariya
Har agaban seketariya
Ka ji dadin duniya
Ki ji dadin duniya
Allah ya sa mu gama lafiya
Toh! Ku ji dadin duniya
Ka ji dadin duniya
Allah ya ba mu zaman lafiya
Ki ji dadin duniya
Toh ku ji dadin duniya!!

Yauwa!
Haba mallam mardo da sautin mu
Sultanun Sokoto (Allah yaja zamani)
Dan Kwambo (Talban Gombe)
Dahiru Mangal (Mun gaida mai girma)
Baba Atiku (Wazirin Adamawa)
Abba Atiku (Mai rikon amana)
Muhammed Abacha (A gama lafiya)
Ahmed Indimi (Kaga mutumin kirki)
Inuwa Baba (Da girman kujerar ka)
Moheeb Tafida (Allah ya kara basira)
Isa Yola (Babba babba ne)
Aminu Dogo (Gaisuwa muke)
Jamil Tambuwal (Godiya Muke)
Roni Dankambo (Allah ya kiyaye ka)
Haske Abdul (Ba kada rowa)
Tahir Kano (Na gari na kowa)
Seyong Dantata (Ranka shi dade)
Samad Abdul (Uban gida)
Abu Lolo (Wallahi ka basu rata)
Na Ala (Mun gaida dan gata)
Sai godiya