Subscribe Us

Header Ads

B.O.C - Fans

Ji Mana,Ku Tsaya Guys!

Duk In Da Na Je (Fans,Fans)
Kauna Su Ke Nuna Mun (Thanks, Thanks)
Toh Ga Wakar Da Na Rubuta Don In Nuna Shaidan Godiya Na Gare Ku (Bounce,Bounce).
Duk In Da Na Je (Fans,Fans)
Kauna Su Ke Nuna Mun (Thanks, Thanks)
Toh Ga Wakar Da Na Rubuta Don In Nuna Shaidan Godiya Na Gare Ku (Bounce,Bounce).
Duk In Da Na Je(Fans,Fans)
Kauna Su Ke Nuna Mun (Thanks,Thanks)

Maraba,Feel At Home Ko A Gun Wa
Me Za Ka Ci? Ba Mu So Mu Bar Ka Da Nyunwa
Yanzu Ne Za Ka Ci Ko Sai Bayan Ka Yi Wanka?
Ka Dan Huta Tukun Jama'a Su Gan Ka
Haka Fans Di Na Su Ke Marabta Na
Don Ni Su Ke Shiga Kwatami Don Su Ga Tsafta Na
Idan Ka Nuna Ba Mu Tare Sai Su Kopsa Ma
Amma Idan Ka Nuna Muna Tare Su Bauta Ma
You Make Me Feel I'm The Most Precious
Your Reward's Coming From The Most Gracious
I Believe With You I Can Go Places
And My Songs Are Gonna Last For Ages
Ni Kam Ba Zan Iya Biyan Ku Ba
Ba Na Cin Tuwo In Ba Da Miyar Ku Ba
Kwanan Nan Zan Fara Kiran Ku Fa
Don Mu Ci Arzikin Kamun Su Fara Niyar Ruba

Duk In Da Na Je (Fans,Fans)
Kauna Su Ke Nuna Mun (Thanks, Thanks)
Toh Ga Wakar Da Na Rubuta Don In Nuna Shaidan Godiya Na Gare Ku (Bounce,Bounce).
Duk In Da Na Je (Fans,Fans)
Kauna Su Ke Nuna Mun (Thanks, Thanks)
Toh Ga Wakar Da Na Rubuta Don In Nuna Shaidan Godiya Na Gare Ku (Bounce,Bounce).
Duk In Da Na Je(Fans,Fans)
Kauna Su Ke Nuna Mun (Thanks,Thanks)

Haka Ku Ke Zuwa Show Ku Biya Ku Shiga Ku Ga Bana Nan
A Zage Ni A Bayan Idanu Na Ku Rama Mun
Wane Akwai Dangataka Tsakanin Alakan Mu
Ba Shakka A Tare Muke And Wannan Ne Wakar Mu
Ubangiji Allah Ya Sa Karin Basira
Kare Ka Daga Furucin Da Zai Jawo Matsifa
Idan An Ma Sata Kuwa Kar Barawon Ya Sira
Amen,Don Da Addu'a Goliath Bai Da Liver
Idan Gobe Na Ya Yi Babu Mai Dawo Da Ni Da
Fans A Manyan Garuruka Da Kananan Hukumomi
Fans A Alkaiya,Fans A Karkakara Da Gumdumomi
Na Dau Nauyin Sa Ku Fara'a Duk Rukunoni
Ga Mu Ko Ta Ina Wane Ledan Pure Water A Gari
Yet Keep It Clean,In Aka Ga Datti Kwarkwata Na Gani
I Do This To Have Fun
Then I Use It To Help Mom
Represent Where I Hail From
This Piece Is Not A Stale One