YNS - Cypher (2020) Daso Samu Ne

Yoo guys kun gane ne (ehh)
Wato abunda ke faruwa
Na hada wani beat ne
Kun gane... so (OK)
Da so samu ne
Muyi amfani da shi yanzun nan
Wow wow... (kun gane)
Muji Beat din mana
OK hold up
Let me play this beat
You feel it?

Da so samu ne (Ehh)
Da so samu ne
Wow!
Da so samu ne ace ta iya girki
Mai kunya ba kiuya sannan ace ga kyau ga kirki
Eh! In pa ka samu (Ehh?)
Zan dunga taya ta
In bata kudi in saya mata mota irin ta ya ta (Ehh)

Da so samu ne (eh)
In samu yarinyar gwamna (eh)
Tace ita Sam! Sam! Sam! Sai ni gida na kawai zata zauna
Eh! In pa Ka Samu
Na Zama yaron gwamna
Kwangila harka da dallar
Kai! I don blow sai ku duba ku auna (Ehh)

Da so samu ne (eh)
In auri baby yar’ boko
Amma tsoro na shine kar tazo ta maida ni wani oko
Eh! In pa ka samu
Yara na kam zasu yi kai but am not so sure...
If Pocket dina kam zasu rai (Ehh)

Da so samu ne (eh)
In samu mai son addini (eh)
Ga sallah tsoron Allah duk duniya tace babu kamar ni
Eh! In pa ka samu
Zan sayi mata latest Honda
Gejin ta full-full tank
Tana shawo kwana when she pull up you go wonder (Ehh)

Da so samu ne (eh)
In samu wacce tasan wanka (eh)
Wacce tasan eh ya ne da ka ganta zata shige ranka
Eh! In pa ka samu
Sai na fi kowa feeling
In addabi kowa da bragging
24/7 in ta smiling

Ehh
Eh eh eh eh ehh!
Eh eh eh eh ehh!
Eh eh eh eh ehh!
Eh eh eh eh ehh!

Da so samu ne (eh)
Ace tana da naira (eh)
Kawai Ina bacci tace nazo ga sabon mota nan an kera
Eh! In pa ka samu
Dole in zama chiller
Zanyi balling da ita
In na shigo Kano dole Mu sauka a chiller (Ehh)

Da so samu ne (eh)
Gashi har qugu (eh)
Jikin ta Na Nicki
Fuskar ta Kamar haloberry
Eh! In pa ka samu
Amaryan kawai
Tafito da taparyan kawai
Zan aure ta don ta haifan agwai (Ehh)

Da so samu ne (eh)
In samu mai son chilling (eh)
Yar’ fara boss lady mai kyau Wanda ke son feeling
Eh! In pa ka samu
Hmm! Hmm! Akwai chilling
R.I.P to my money
Dan kudi na fa zanyi killing (Ehh)

Da so samu ne (eh)
Ace ta iya yanga (eh)
Yanda zata bouncer gayu ba ruwanta da habu ko benga
Eh! In pa ka samu
Zan sayi mata kayan make-up
Ta sa Jan baki ta dau wanka tsaf-tsaf before i wake up (Ehh)

Da so samu ne (eh)
Au! Ashe nama samu (eh)
WhatsApp Twitter I.G is there Baba share mun sha damu
Eh! Yanxu nan Ka samu
Zan kai ta U.S.A
Haters bye-bye HoneyMoon a dubai
Sannan Mu biya ta SK

Da so samu ne (eh)
Ace so samu ne (eh)
Baya Na an kai-kayi Ina Neman mai sosa mun ne
In pa Ka samu eh!
In pa ka samu Mene!
In pa ka samu Ehh!
Zan... Haba wa

Ehh
Eh eh eh eh ehh!
Eh eh eh eh ehh!
Eh eh eh eh ehh!
Eh eh eh eh ehh!

Ehh!