Subscribe Us

Feezy - Covid-19 ft Dj Ab

Everybody, listen

Boredom will kill me today
Boredom will kill me tonight
Isolation is the only way
The only way that we can fight
Ina san fita, dan Gida babu dadi
Naje nan, Naje can...
Naje wajen mai gadi
Na buga game
Dan everything is lame
Jiya da yau
Every day is the same
I got nothing to watch
Netflix na kalle
When I log in to Instagram sai zuciya na ya balle

Naaa gaji
Wallahi na gaji
The numbers are rising higher and higher
Cuz the virus is spreading like a wildfire
When its gone we celebrate around a bonfire
Yeah...
Covid-19
Yaushe zaka tafi
Quarantine.
Yaushe zaka tafi

People are dying
It is true ba lying
Amma rashin yarda cewa akwai ciwon shine bala'in
Mu gaggauta da taking stands
Mu dakata da shaking hands
Wherever you go, whatever you do
Sanitise and wash your hands
Shige gida, quarantine
Shine mafita, shine guaranty'n
Kunga gwamnati ta bada hutu
Hutun tsawon kwana talatin
Saboda wanna cuta ne na zamani
Ku duba Italy, UK da Germany eh!
Kar ku dauke shi da wasa
Dan har yanzu ciwon baida wani magani
'In bakaji yanzun ka zama kamili
Taking economies, friends and families
So many people are going through agony
God save us from this calamity

Covid-19
Yaushe zaka tafiii
Quarantine
Yaushe zaka tafiii
(We don't know, yeah)
We don't know...
We don't know...
We don't know, yeah
Covid-19, kazo ka tafi